(Morell) Ihuuuu!
(B.O.C) Ya Dai Lafiya Kuwa Master?
(Morell) Gaskiya, Me It's Not Like I Have A Problem But, Ni It's The Way You Are Just Looking At Me
Ka Sa Mun Ido Ne Chairman
Haba, Yi Hakuri Man... Hahahahaha!!! Preh Eh!!!!
(B.O.C) Ku Tsaya Guys, Ku Tsaya Guys!
(Morell) Nagode!!!
(B.O.C) I Got Morell In The Building
(Morell) And I Got B.O.C, B.O.C!
(B.O.C) What! Stop Staring At Me
(Morell) Mallam
(B.O.C) Stop Staring At Me
(Morell) Nah Mallam
(B.O.C) Stop Staring At Me
ONE (B.O.C)
You Want Me To Die? Sai Ka Ce Rini
My Blood Is Bitter, Madacin Jini
Freemason A Kyauta Suke Gini
Idan Haka Ne Wa Bauta Suke Ini
Ba Riba, Ba Ceaser
You Think You Ball Hard? Toh Ga FIFA
Kuma Daga Na Ji Kida-Siffa Na Fa Takan Rikida...
Daga Mutum Zuwa Aljani
You're Rich With The Flows? A Zuba A Gani
I Make It Rain Fiye Da Damina
Ga Tsantsi Wane Majina
Shi Ya Sa Suke So Su Ci Mini Kaniya
They Got Beef, Har Sun Sayo Saniya
Toh Ni Sanukai Na Ke Kiwo
Efrebo, You Go Wound Wo! Ciwo
Domin Idan Har Na Taro Bulalu...
Ko Manyan 'Yan Gym Ma Ba Su So Su Taru
Be Happy, Never You Worry, Kar Ku Damu
I Got A Clue Wanda Zai Sa Ku Ku Karu
Akwai Ababen Da Ba Mai Muku Su
In Ku Ka Koyi Yin Aiki Tukuru...
Daya, Biyu, Uku, Hudu...
Za Ku Haskaka Ko A Cikin Duhu
Ai Kyashi Fadan Rago Ne
Yabon Gwani Kuwa Gadan Tsaro Ne
Kazan Da Allah Ya Nufa Da Chara...
Zai Yi Nasara Ko Da An Masa Kara
Homework Di Na Na Gama Tas Jiya
It's Why I'm Fly, Sama Da Hasbiya
Na Fi Karfin A Yi Mini Tarko
And If You Try I'ma Sack You Bagco
(Morell)
Wato Harara Na Ka Ke Yi?
-Lallai Ka Na Da Aiki
See How You Wash These Girls
-Kai Mallam Ka Iya Wanki -Wallahi
Harara Na Ka Ke Yi?
-Lallai Ka Na Da Aiki
If You No Get Money
-Zo Mana Ka Bi Ni Banki
(B.O.C)
Stop Staring At Me Mallam
(B.O.C + Morell)
Stop Staring At Me Mallam
TWO
(Morell)
Wait, Hold Up! Tsaya Ka Gani
Yanzu Ka Fara Gani
Yanzu Ka Testimony, Mu Mun Saba Gani
Ka Yi Hankali Da Bakin Kifiya
Kafun Kitso Ta Dawo Kisa
Kafun Yaun Ka Ta Koma Jiya
Kafun A Tara Ma Gajiya
Look, Kafun Su Fara Biya...
I Had To Put Some Work, I Disappeared
I Met Morell And Now I Reappear
And Now Da Ni Da Shi Muke Tafiya
Kai Morell! Dan Gata
-Sun Gwada Binne Ni Sun Kasa
Na Ce Mu Su Um Um Ah Ah
Su Ka Ce Ta 'Nnai An Bar Ka
Yeah! Ahab
Ko Ma Me Ahab
Za Ku Gwada, Ahab
Ku Zo Ku Gwada, Ahab
Yeah! Dole Su Gudu Ai
Aiya! Ku Ce Mu Su Good Bye
Anybody Try Me, Suicide
I Carry The North From Both Side
I'm A Singer But Give Me Any Rapper I'ma Kill Him
There Your Girl Go Bang Bang To The Rhythm
Yes I Go Hard, MotherF Your Feelings
No You Can't Play With The Cards I'm Dealing, Nah
Shege!
Ba Wani Shegen Reggae
Show Daya Ya Saya Mun Fage
Flows Bullets Din AK
Oh Yea! Ina Maidawa?
Ya Je Ya Kira Maidala ...
Tare!!! Su Kawo Mun Dollar
Don Na Ba Wa Mai Bara
Haba!
THREE (B.O.C)
Yanayin Kawo Wutan Su Is Old School,'A Ci Fal Fal'
No Be Hypo, Na Kan Sa Datti Ta Yi Kal Kal
Safta Abun So,
Chapter Barin Flows
Without Me The Building Is Incomplete, Plaster Da Windows
Ba Yin Mu Ba Ne A Ce Mu Na Bugle Su Na Feduwa
Giwa Mu Ka Kama A Tarkon Mu Su Na Ta Fama Da Beguwa
Lafazi Da Gadara,
Darasi Wa Harara
Abun Takaici Wa Mai Shagon Suttura Yau A Ka Yi Wa Tsirara
Hat-Trick Na Ke Sha A Kowace Match, Ku Ba Ni Kwallo Na
Even The Blind Be Feeling My Stuns Domin Suna Ta Kallo Na
As You Can See I'm Visible To The Blind
Yea I'm Gonna Be With You With Time
But For Now I'm Chilling On Top, Na Dake Bisa Kwaloluwa
I'm A Prof. In The Making Amma Ina Da Lokaci Wa Doluwa
Dan Baiwa Ba Safi, I Give The Glory To Oluwa.
Ba Na Taba Kasa Kunnuwa In Ji If The Story Is Kokuwa
Daddawa Za Ku Ci, All They Gave To Mummy Was Doruwa
The End
Whriters: B.O.C & Wizfresh
Comments (0)