Yeah
Ahan (It's Danger on the instrumental)
Nagode
Su baba ne
Su baba ne
Yarinya, abun alfahari
If she was my wife
Zan rike ta like alkawari
Perfect example in za ai defining kyau
Da na bari sai gobe amman gwanda na fadi yau
I loved her (eh)
And she loved me too
Zan iya yin koh miye if she asked me to (ahn)
My partner, she was my partner
A woman that will love even if I was a gardner
Koh sanda nayi kwallo her name was on my jersey
In kuma tazo kallo sai in jini kamar Messi
I was a fan of Barça
And she was a fan Chelsea
But I had her back even when things get messy
My heart ta sace
Ni da ita mun dace
In bana tare da ita sai rai na ya bacce
Ta hadu kaman hadari
Without her rai na yana cikin hadari
Soyayya na daga zuciya
In ba ke ba sai rijiya
Ina kwana ya gajiya?
In bake ba, ba lafiya
Girl it's you it is you (no matter the case o)
Girl it's true it is true (baby ni ke nake so)
Soyayya na daga zuciya
In bake ba sai rijiya
Soyayya na daga zuciya (ok)
In bake ba, ba lafiya, yeah
She lost her parents at the age of six
Could hardly remember them sai dai ta gansu a pics
So she was raised by her uncle
Who was a malami
Wanda ke koya ma yara rubutu da alkalami
Kuma baya san ganin ta samari
Wai sai lokacin da she's ready to marry
I respected his decision sai na kiyaye
Dan ba a wasa da maganar iyayye
Gashi zan fara college ba lokacin soyayya
My time was limited har ma na fara siyayya
She told me to relax
Tace min,"In daure"
She promised wata rana ni da ita zamuyi aure
She told me not to worry
Said, "No need to hurry
In naje school in natsu karda in ce zanyi sauri"
Tace, "She will be mine
In eight years or nine"
Muka daina haduwa sai a waya koh online
Soyayya na daga zuciya
In ba ke ba sai rijiya
Ina kwana ya gajiya?
In bake ba, ba lafiya
Girl it's you it is you (no matter the case o)
Girl it's true it is true (baby ni ke nake so)
Soyayya na daga zuciya (ok, aha)
In bake ba sai rijiya
Soyayya na daga zuciya
In bake ba, ba lafiya, yeah
Ita ce a raina har na gama college
I became a doctor with effective knowledge
I became someone that everbody acknowledge
And my dream was to ask for her hand in marriage
I was ready (ready)
Aljihu was heavy (heavy)
Akwati gida everything was steady
Abunda ya rage was to be with my wife
She was the last thing I needed to have in life
Sai na tura magabata sukaje aka ce,"A'a
She can't marry him
Kuje Allah bada sa'a"
I got confused
I felt abused
Something was telling giveup but I refuse
Sai kace tana kora na
Ta daina daukan kira na
And all I could think about was her dare da rana
Couldn't figure what was wrong
'Cause what we heard was strong
Miyasa zata man haka? Bayan I have waited for long
Then her uncle called me da kan sa
Yace, "Can you hear me?"
Nace,"I can sir
After all those years I deserved an answer"
Sai yace, "Takamu da cancer"
Soyayya na daga zuciya
In ba ke ba sai rijiya
Ina kwana ya gajiya?
In bake ba, ba lafiya
Girl it's you it is you (no matter the case o)
Girl it's true it is true (baby ni ke nake so)
Soyayya na daga zuciya
In bake ba sai rijiya
Soyayya na daga zuciya
In bake ba, ba lafiya, yeah
Comments (0)